FULANIN BIRNI
🎄 FULANIN BIRNI 🎄
© ASISI B. ALEEYU
® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION
PAGE 8⃣
Kallonshi tayi dawani murmushi yak'araso gunta tashafa sumar shi , yace
"Ammyta barka da hutawa"
Apple ta basa tace "Lafiya lau dan k'warai Wanda yafi dubu yusufa badai kyau ba ko abaya mata zaucewa suke da kyanka yusufa d'a yusufa bawa yusufa d'an sarkin masar"
Killer smiling d'inshi yayi yana shafa gefen sumar shi.
"wannan wankan fah yusuf zance zakaje ne? yaware ido.
"not yet fah Ammyta gurin faruk zanje zamu wani gurin"
Ido ta k'ura mishi tana son gane gaskiyar shi , amma yak'i bari suhad'a ido , dariya tayi.
" Yusuf k'arya bata maka kyau fah".
Ido yaware yatashi tsaye.
"sai na dawo" agurguje yabar d'akin aransa yana mamakin yanda take saurin kamo shi.
Wata royal black lemosine yafito da ita a parking space yashiga.
Driving yake yana shan wak'ar JB sorry bin wak'ar yake kamar shine ya rera ta.
Daga gawon nama unguwar su zuwa Sama road bawani nisa saboda haka a take yakai gidan.
Shiru yayi yana nazarin abinda zai kaishi gurinta " I'm apprehension I don't want that girl think I'm impress something on her, but not lie her quick wit made a good impressive, her great class is damm"
Tsaki ya buga "mekakeyi ne haka yusuf mekikeso kice min my heart? Da k'yar yasamu courage d'in shiga gidan yajawo wayar shi yakira ta.
Luckily tayi receiving call d'in yana gab da tsinkewa , "I'm raihan Adam by name , shiru yayi yana maimaita sunan raihan it's nice.
"hey" tasake magana se a lokacin yace "Mr binjis , ina jiranki awaje".
Yana fad'a ya tsinke wayar , ido tabi wayar da shi.
"Who are you tafad'a aranta , hari dake aiki kan laptop d'inta k'irar iPhone golden colour, tace.
"Ya akayi ne naga kina kallon wayar? Hmm taja wani nunfashi.
"Don't know him but seem like arrogant man". Hari tayi dariya ta lek'a window.
"Kinganshi fah a mota kofitowa baiyi ba" sume tayi tsaki " tad'auko landline takira bingyal zaune take tasaka wasu golden cloth mara nauyi tanade gashinta cikin wata yoruban cap , tana famar jerin d'akin ta.
"Sister sume what again? " kinaji bingyal nayi bak'o waje kije kiduba waye kiduba min yanayinsa if possible in fito ki sanar dani".
Dariya tayi "tam my ice cream sis I'll insha Allah".
Good for you" ta bata amsa.
Hijabi tasaka teddy bear d'inta ta isa gurin tadad'e tsaye tana kallon motarshi.
Yana hangeta tana wa motarshi kallon rashin sani knocking glass ta mishi yabud'e yana mata kallon rainin hankali.
Sallama tamishi yayi sororo yana kallonta se yanzu yagane voice d'inta, ita ce yay waya da ita kenan.
"Ina raihan ne ? Mamaki yabata tace
"Baka amsa sallama ne? seka jefomin tambaya cikin sallama". Atake yaji tsanarta mai girma ta d'arsu aranshi , shiru ya tagifta kowannen su yana sak'e sak'e aranshi tagaji da tsayuwa tace mishi "ni zan koma ciki bazan kirata ba inhar bazaka amsa sallama ba inaga ba sai tafito ba".
Tana kai nan tajuya tawuce , wani irin huci yayi huuu wannan babyn tagama kwasheni amma wlh sena koya mata hankali.
Text yatura mata tana kwance harta manta da zancen shi taji karar shigowar text kamar bazata bud'eba sai kuma ta duba " I'm Yusuf Adam binji you can call me binjis , nazo gurinki saboda kawai mugaisa zan wuce yanzu nafi 20 minute baki fito ba kar natakura ki dayawa Mr binjis.
Gyale ta d'auko tayafa tafita waje lokacin harya juya motar shi tayiwa mai gadi hannu daya tsaida mata shi , tsayar dashi akayi yana tunanin lafiya.
Yana ganinta yasaki tsadadden murmushin sa yabude mata ganbun mota.
Gyada Kai tayi alamun bazata Shiga ba , aranshi yace wad'annan fulanin usuli ne akwaisu da kafiya.
D'an k'aramun tsaki yayi yafito gaban motar ya tsaya tajawo musu kujerun roba suka zauna , "sannu ko" ta jefa mishi magana nayi mamakin ganinka kowani partyn ne yataso inje inshirya".
Kanshi yashafa "ahh haba dai wancanma dai kawai kece dalilin zuwana "ido ta ware" naga alama tinda kaso sakani a rigima ina zan iya da zuciyar buzuwa" kallonta yayi sosai
"Ya'akayi kika san buzuwa ce? d'an k'aramun mumushi tayi wanda tad'aga iya lips d'inta na sama tad'aga White teeth d'inta suka fito na gefen dama, ya salam ya fad'a aranshi what of romantic smile I like it ,
ASEEYAH BASHEER ALEEYU
Comments
Post a Comment