FULANIN BIRNI
🎄 FULANIN BIRNI 🎄
© ASISI B. ALEEYU
® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION
PAGE 3⃣
Ya isheka fah inaruwa na da kyanta da kudinta, abunda ka lissafa akwai Wanda banda akwai Wanda tafini?
"hannunshi yarik'e no man bahaka ba Kaduba sonda take maka" mtsww yaja tsaki natsani wannan Kalmar I hate amira wlh.
"why man? friend d'inshi ketambayar shi " becouse she're classless birches and I hate her bama ita kad'ai ba all girl's they are medium classes"
"Anya kuwa man lafiya kake? Harara yabisa da ita.
" kai doctor ne zaka iya dubani" bai k'ara mishi magana ba aranshi yace ya Allah let him meet the girl he will crazy fall for.
sundade agurin can yace "janze birthday d'in but tareda waccan girl d'in zamuje, yanuna gurin da su raihan suke.
Dai _dai lokacin da yayi smiling wow she look very beautiful. faruk yace
" wow tsarki yatabbata ga Wanda yake halittawa the girls are look like Arabian " bakinshi yatab'e kaji dashi yanzun dai kasan yanda kayi muje tareda ita.
Se alokacin yadawo daga dreaming yace "haba man wace cakwakiya ce wannan kake neman had'o mana itawannan se akace maka crazy ce kawai zaka jata birthday party.
" oho nadai gaya maka" faruk yace "just said bazaka Jena it's ok basai kajawo mana rigima ba"
Wayarshi ya ajiye yace "faruk kasan Allah senaje birthday d'innan yau kuma tareda babyn can zanje"
faruk yad'aga kafada "you can do it but ina daga gefe" mik'ewa yayi tsaye faruk yace "ina zaka? bansaniba yabashi amsa gyara zama yayi yau zanyi kallon drama.
Baifi Minti shabiyar ba Sega shi tareda raihan , faruk yaware ido yace
"guy dinnan bom ne". murmushin k'eta yajefawa faruk yace.
"Sekazo be very fast fah" yana wani murmushin k'eta .
Sautin wak'ar chirisbrown ketashi ahankali ba sosai ba , raihan ta tab'e baki tamaida idonta kan wayarta.
Yad'an dubeta ya b'ata fuska "mushiga koh" banza ta masa dan tafara d'ago rashin mutunci atare dashi.
"bakiji bane" b'ata fuskarta tayi tareda tunzuro baby lips d'inta tace kajini bana son in shiga ne inga small babies ne aciki and bancika son huld'a da hausawa ba kuncika rashin kunya.
Kallonta yayi good girl yafada aranshi halayenmu d'aya amma afili yace.
"Ina tunanin tin kan muzo nan namiki bayani lokaci na tafiya bai kamata kikai yamma liss ba kodan sisters d'inki"
Dai dai nan faruk yazo yamusu knocking hararanshi yayi yabud'e mota yafita yana jiran fitarta amma shiru ko motsawa batayi ba ,
faruk yace.
"man babyn nan fah jira take abud'e mata motar" kallon raini yabita dashi Wanda batama San yanayi ba, yace "what the hell yarinyar nan fah tana Neman kawomin renen hankali.
"faruk ya kyalkyale da dariya "tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa kanja " naushi yakai mishi a fuska atake ya goce , cike da haushi yabude mata ganbun motar second biyar sannan ta mik'a mishi hannu yabita da kallon tambaya, wani kallon ta jefa mishi irin you know what I mean d'innan.
Ba musu kuwa yarik'e hannunta suka fito tare.
Faruk ne gaba gogan kuwa yawani hard'e fuska kamar bai tab'a dariya ba , had'add'en hotel ne Wanda ya amsa sunanshi ko Ina na gurin an k'awata shi da flowers da hasken lantarki abun gwanin birgewa.
Tin a nesa light yazo kansu kasancewar raihan bamaison haske bace atake tazare handkerchief a aljihun sa tarufe beauty face d'inta , amira ta taso tarbonsu amma me gabanta ne yayi mugun bugawa data ganshi tareda wata , dama tasan za'a rina in dai Yusuf ne bazai zo ba inma yazo to seya bata kunya.
Dakewa tayi tazo gurinsu da murmushi gaban faruk yashiga bugawa kome zaije yazo oho.
dayake amira yar duniya ce batama bi takan Yusuf ba tace "welcome friend" shu'umin murmushi raihan tayi tace "birthday girl you look natural hot".
"thank you" ta bata amsa.
Still yana rik'e da hannun raihan aka nuna musu mazauninsu nan ne tafara karb'an gifts kala kala raihan kuwa hankalinta naga waya tana browsing abunda yadameta.
'yan mata kala kala kake gani 'yan gayu masu ji da nera suna zuwa daukan pics tareda yusuf , Wanda yatamke fuska kamar baisan Kalmar fara'a ba , amira da kishi yacikata tazo duk ta koresu tazauna left hand side d'inshi tana wani manne mishi gogan kuwa sai shan k'amshi yake.
Cake akazo yanka ta gabatar da Yusuf akan Wanda zai cutting cake ba muso yataso yana shu'umin murmushi , yakarbi medium knife yayi cutting cake yadade yana yankawa mutane dayawa suna son ganin meya tsayar dashi.
Heart style yafidda yana murmushin mugunta yaciro atake gurin yad'au ihu d'adi sosai ya mamaye zuciyar amira , harya kai cake d'in abakin amira sai kuma yadawo dashi saitin bakin raihan , ran amira yasoma b'aci wacece wannan wani irin wulakanci Yusuf yake son nuna mata agaban manyan friends d'inta.
Raihan tabishi da kallon tambaya tak'i bude baki Alama yayi mata data bud'e baki harta bud'e sai kuma tarik'e hannunshi zuwa bakin amira atake tabud'e aka shiga watsa musu hotuna , mutane dayawa abin ya birgesu azaton su wani kalan lover joke ne baiso hakan ba yarinyar nan ta wargaza mishi plan , raihan ta jefawa Amira murmushi Wanda takasa ganewa , daga nan tawuce waje ta jingina da mota tana jiran fitowar shi.
Uhm koya abun zai kaya tsakanin raihan da Yusuf , wani mataki Amira zata d'auka ?
Waye Yusuf ?
Waye raihan?
Waye Amira?
ASEEYAH BASHEER ALEEYU
Comments
Post a Comment