FULANIN BIRNI
🎄 FULANIN BIRNI 🎄
© ASISI B. ALEEYU
® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION
PAGE 2⃣
Farawa da basmala da kuma nonon dama , k'arashewa da hamdala tareda tayarda shi zaune ko kishingide idan bai iya zama ba.
karanta mishi addu'oin tsari lokacin daya firgita koyake kukan da bashida dalili,
Wannan lokacin ko kin yiwa d'anki tarbiyar k'warai yakika kaya bare kince soyayya zaki muna musu ba ahanaki nunawa yaronki so ba sedai kisan Wanda kike,
kib'oye sauran, ko baki nuna ba Allah kad'ai yasan adadin soyayyar dake tsakanin d'a da uwa , kibashi laifi lokacin da aka kawo k'ararshi agaban mai k'arar daga baya kyamishi nasiha da nuna mishi duniyar nawa ce kanta bare abunda ke cikinta.
Allah yasa mudace.
Lafaya dukansu suka saka fari tas kowacce tasaka takalmi flat shoe's tareda puse white and black yanda zanen lafayar yake.
k'aramar su ce tasaka red lafaya da ratsen gold takalminta kalar red and milk se irin cute school bag d'innan mai teddy abaya, d'ayan hannunta da game rik'e.
kowacce tarik'e hannun ta d'aya, har zuwa parking space, wadda tafi tsawo acikinsu tashiga driver seat sai d'ayar ta zauna front seat aka bar k'aramar a back seat.
ba abunda kakeji se k'amshin tirarikan su dasuka had'e ga sanyin AC abun so nice, seda suka hau babban titi San nan babbar su ta jona wayarta da USB ta kunna wakar Nicky minaj pill's and potions ga badansu suke bin wak'ar abun seya birgeni kad'an
Wani babban super market sukaje Wanda naga anrubuta Mr yusuf super market.
Zamansu keda wuya ma'aikatan gurin suka yo kan su suka basu menu kowa yacanki abunda yakeso.
Cikin minti shida yadawo dauke da tray babbar wadda naji ankira da raihan madara ce agabanta , sai d'ayar surayya itake shan ice cream sai kuma baby hot d'insu tana shan fresh chocolate milk.
Na tab'e baki duk dai madara ce su kam madara baya isarsu .
Sanye yake da wata armani royal black suit da white inner tie wadda takama jikinshi se wandonsa H&M.
Yasaka cufflinks masu diamond royal black stone yasaka golden Rolex watch se wani black tinted sunglasses wow he looks damm wollah.
Farine bacan ba irin white Fulani d'innan dogo ne yanada matsakaicin jiki akwaishi da suma yayi styling d'inshi so nice akwai dogon hanci kam kamar biro bakinshi dai dai fuskarshi idonshi manya da eyelashes kamar sakawa akayi bare kuma eyebrow nashi nikam anya ba carving d'inta yayi ba.
Shikad'ai ne kan kujera sai abokinshi shima handsome ne sosai.
" man yakamata muje birthday d'innan yarinyar nan tarigada ta gabatar dakai amatsayin babban bak'o bazataji dadi ba."
Shiru yayi kamar baiji ba can yad'ago sexy eye's d'inshi cikin honey voice d'inshi yace
"bazaka daina min zancen sticky girl d'innan ba koh? ya kafeshi da ido, friend d'in nashi yace.
"hava boy Amira fah kyakkyawa ce ajin k'arshe gata civilised yar manyan mutane samari dayawa suna kai mata farmaki, bai kamata karik'a wofantar da ita ba itama fah macece"
"Mace ?
Yasake maimaita wa cikin sigar tambaya.
" kagane koh faruk bana son zancen wata Amira kana jina sau nawa zan gaya maka cewa ba type d'ina bace , bama ita kad'ai ba har sauran matan duniya banga wacca ta isa ba"
Wanda aka kira da faruk yace.
"OK haka zaka tabbata ba aure kenan ko kuma kana so Kace min duka matan duniya ba wacca kakeso" ruwa ya kurb'a a cup yace.
" think so , sannan ka bar min zancen a haka nak'oshi dashi haka tinda kai magana baya baka wahala a duniya ca ca ca sekace aku mtsww" faruk ya b'alla mishi harara
"naji kome kace indai akan zancen Amira ne bazan fasa gayamaka gaskiya ba ko mai d'acinta, yarinya kyakkawa ajin k'arshe kasamu kana wasa.
ASEEYAH BASHEER ALEEYU
Comments
Post a Comment